iqna

IQNA

kasar Turkiyya
IQNA - Hukumomin kasar Turkiyya na shirin mayar da wani tsohon cocin Istanbul masallaci bayan gyara shi.
Lambar Labari: 3490626    Ranar Watsawa : 2024/02/11

Tehran (IQNA) Kafofin yada labaran Falasdinu sun bayar da rahoton kame wata yarinya ‘yar kasar Turkiyya da take karanta kur’ani mai tsarki a harabar masallacin Al-Aqsa da gwamnatin Sahayoniyya ta yi.
Lambar Labari: 3489042    Ranar Watsawa : 2023/04/26

Tehran (IQNA) Al'ummar garin Erzurum na kasar Turkiyya sun fara gudanar da karatun kur'ani mai tsarki na tsawon shekaru 500 na 1001 a gidaje da masallatai da titunan wannan birni.
Lambar Labari: 3488356    Ranar Watsawa : 2022/12/18

Tehran (IQNA) An gudanar da gagarumin bikin yaye malaman kur'ani mai tsarki 800 a lardin Kayseri tare da halartar gungun jami'an addinin kasar Turkiyya .
Lambar Labari: 3488079    Ranar Watsawa : 2022/10/27

Tehran (IQNA) Ibrahim Tash Demir, limamin kasar Turkiyya mai wa'azi a masallacin Isa Bey ya gabatar da ayyukan addinin musulunci cikin harsuna 25 ga masu yawon bude ido na yankin Seljuk da ke lardin Izmir na kasar Turkiyya .
Lambar Labari: 3487697    Ranar Watsawa : 2022/08/16

،ثاقشد )]ًأَ( Ahmed Naina wani Likita dan kasar Masar ne ya karanta ayoyin kur’ani mai tsarki a dakin taro na Hagia Sophia da ke birnin Istanbul na kasar Turkiyya .
Lambar Labari: 3487250    Ranar Watsawa : 2022/05/04

Tehran (IQNA) Masallacin Esteghlal shi ne masallaci mafi girma a kudu maso gabashin nahiyar Asiya, wanda ke a dandalin Mardika a birnin Jakarta, babban birnin Indonesia.
Lambar Labari: 3486872    Ranar Watsawa : 2022/01/26

Tehran (IQNA) masallacin Sulaimaniyya na daya daga cikin muhimman wuraren tarihin musulunci a kasar Turkiyya .
Lambar Labari: 3486073    Ranar Watsawa : 2021/07/03